Wasanni

Yadda Ivory Coast ta lashe kofin AFCON bayan ta doke Najeriya

Feb. 12, 2024

A daren jiya Lahadi ne aka kammala gasar lashe kofin Afrika AFCON karo na 34 da Ivory Coast ta karbi baukunci kuma daga bisa ta lashe gasar. Najeriya ce ta fara zura kwallon farko ta hannun William Ekong tun kafin a tafi hutun rabin lokacin, sai dai bayan dawowa ne tawagar ta Elephants ta farke ta hannun Kesse kafin daga bisani a minti na 81 ta kara kwallo ta hannun Sebestin Hallar wacce ta bata nasara.

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin tare da Khamis Saleh

Podparadise.com neither hosts nor alters podcast files. All content © its respective owners.