Wasanni

Nazari kan komawar Kylian Mbappe kungiyar Real Madrid a kaka mai zuwa

Feb. 26, 2024

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon ya yi nazari ne kan komawar dan wasan gaba na kungiyar PSG, Kylian Mbappe  kungiyar Real Madrid a karshen kakar bana. Yanzu dai za a iya cewa an yi ta, ta kare bayan da a ranar 13 ga wannan watan ne dan wasan mai shekara 25 ya sanar da kungiyarsa PSG batun sauya shekarar tasa da zarar kwantiraginsa ya kare a karshen kakar watan Yuni.

Kungiyar Real Madrid dai tayi suna wajen dauko manyan ‘yan wasan da tauraruwarsu ke haskawa a fagen kwallon kafa a duniya, ba tare da la'akari da tsadarsu ba.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Khamis Saleh.....

Podparadise.com neither hosts nor alters podcast files. All content © its respective owners.