Wasanni

Mahawara kan yadda kungiyar Madrid ta lashe kofin zakarun Turai

June 3, 2024

Shirin Duniyar Wasanni a wannan makon, ya maida hankali ne kan wasan karshe na gasar zakarun Turai wanda kungiyar Real Madrid ta lashe karo na 15 a tarihi, bayan doke Brussia Dortmund, abunda ya maida ita kungiyar data fi kowwacce nasarar dauke wannan kofi mafi girman dearaja a Turai.

Gabanin wasan dai ana ganin da wahala Madrid din ta iya samun nasara lura da yadda Dortmund ta zo matakin wasannan na karshe, duk kuwa da cewar tarihin Madrid din na nuna tafi iya lashe kofin data sha wahalar zuwa wasan karshe.

Ku latsa alamar sauti don jin cikakken shirin tare da Khamis Saleh.....

Podparadise.com neither hosts nor alters podcast files. All content © its respective owners.