Wasanni

Yadda sakamakon wasannin gasar kasashen Turai ke ba da mamaki

July 1, 2024

Shirin Duniyar Wasanni a wannan makon ya yi duba ne kan yadda gasar cin kofin Nahiyar Turai ci gaba gaba da bada mamaki, ganin yadda kananan kasashe ke doke manyan da suka yi suna a bangaren kwallon kafa a duniya.

Ku latsa alamar sauti don jin cikakken shirin tare da Khamis Saleh......

Podparadise.com neither hosts nor alters podcast files. All content © its respective owners.