ZABI SONKA cover

Podcast

ZABI SONKA

CRI Africa

Kamar sauran kafofin yada labarai a duniya, akwai bukatar sada zumunta tsakaninmu da masu sauraro, ko kuma tsakanin masu sauraronmu da ‘yan uwansu da abokan arziki. Don haka wannan fili yake gabatar da gaishe-gaishe, da fatan alheri wanda masu sauraronmu ke aiko mana, don mu isar masu da shi daga nan birnin Beijing na kasar Sin, tare da saka faya-faye masu dadi na Sinawa, da na Hausawa, da ma na …

Episodes

0
Indexing this feed

Episodes will appear here as soon as the worker finishes.

Prefer another app? Listen on Apple Podcasts